Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tallahassee
Wuri
Ƴantacciyar ƙasa Tarayyar Amurka Jihar Tarayyar Amurika Florida County of Florida (en) Leon County (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
196,169 (2020) • Yawan mutane
725.5 mazaunan/km² Home (en)
78,283 (2020) Labarin ƙasa Located in the statistical territorial entity (en)
Tallahassee metropolitan area (en) Yawan fili
270.39016975275 km² • Ruwa
3.1 % Altitude (en)
62 m Bayanan tarihi Ƙirƙira
1824 Tsarin Siyasa • Mayor of Tallahassee, Florida (en)
John E. Dailey (mul) (19 Nuwamba, 2018) Bayanan Tuntuɓa Lambar aika saƙo
32300–32399 Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho
850 Wasu abun
Yanar gizo
talgov.com
Tallahassee.
Tallahassee (lafazi: /talehasi/) birni ne, da ke a jihar Florida , a ƙasar Tarayyar Amurka . Shi ne babban birnin jihar Florida. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 382,627. An gina birnin Tallahassee a shekara ta 1824.
Dakin taro na Tallahassee, Florida
Downtown clock
Ginin Turlington
Doubletree Hotel
Tennyson Condominiums
lambun Westminster Gardens , da Georgia Bell Dickinson Apartments , a Downtown Tallahassee
Cibiyar Highpoint center
Ginin bankin hadahadar musayar kudi na Florida a Tallahassee,
Dandalin tunawa da yakin Koriya a Cascades Park yana kallon Florida Capitol
Union Bank mafi dadewar banki a Florida
Wani gini mai yarihi a Florida, angina shi a shekarar 1845
Kantin Kleman Plaza a tsakiyar birnin Tallahassee
Kotun taraiyar
Amurika a Tallahassee
Dandalin tinawa da yakin Koriya da Florida
Babbar kotun koli ta
Florida
Cibiyar maziyarta ta Tallahassee-Leon